Kannywood

Toffa Babbar Magana Sarkin Daura Mai Shekaru 91 Ya Auri Budurwa Yar Shekara 22 Yanzu

Toffa Babbar Magana Aka Ce Soyayya Ruwan Zuma Yanzu Muka Samu Labarin Cewa Sarkin Daura Mai Shekaru 91 Ya Kara’ Aure da Wata budurwa.

Yanzu Muke Samun Labarin Cewa Sarkin Daura Mai Shekaru 91 A Fadin Duniyya Ya Aure Budurwa Danya Shakaf Mai Shekaru 22 A Duniyya.

Wannan Lamari Dai Ya Baiwa Jama’a Mamaki Sosai Inda Alumma Sukai Ta Toffa Albar’ka Cin Bakin Su.

Yanzu Haka Dai Wannan Aure Anyi Sane Batareda Wasu Shagul Gula ba Kuma Anyi Lafiya an Gama Lafiya.

See

Muna Masu Yi Masu Fatan Al’kairi a Cikin Rayuwar Auren Su Kuma Allah Yabasu Zaman Lafiya da Juna.

Mun Gode Sosai Masoya Bisa Ziyarar Wannan Gida Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button