Kannywood

Zazzafan Martanin Malam Aminu Daurawa Cikin Fushi Zuwa’ga Y…

Malam Aminu Dau’rawa Yayi Magana Akan Fasinjojin Jirgin Kasa da yan Bindiga Suka Kama Kuma Suka Ki Sakin Su Yau Sama’da Kwana’ 122 Suna Gana Masu Azaba.

Allah Sarki” Da Farko dai Muna Masu Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Da’ya Kubutar da Wannan Bayi Nasa da Suke Cikin Tsaka Mai Wuya.

Sannan Malam Aminu Dau’rawa Shima Yayi Magana Akan Wannan Lamari Inda Yayi Allah Wadai da Wannan Mutanen Mara’sa Imani da Suke aikata Irin Wannan Abu.

Babu Shakka Abun’da Yan Bindiga Suke a Kasar Nan Ta Nigeria Ya Wuce Tunanin Mutun Saboda Suna Abunda Suka’ga Dama a Kasar Nan Sannan Kuma Har’ Yanzu Shugaban Nin Kasar Basu Dauki Mataki Akan Su’ba.

Don Haka Malam Aminu Dau’rawa Yace Mu’dage da Addu’ar Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Da’ya Kawo Manah Karshe Wannan Masifa Sannan Sukuma Wannan Mutane da Suke Hannun Yan Bindiga Allah ya Kubutar dasu Amin.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Abunda Yan Bindiga Suke aikata a Wannan Kasa ta Nigeria.

Mun Gode Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button