Kannywood

Innalillahi ? Kalli Videon Yadda Yan Bindiga Suke Azabtar da Muta’ne a….

Innalillahi Wainna Ilaihi rajiun” Wallahi Gwannati Bata’da Amfani a Wannan Kasar Tamu Yau Ace Masu Garkuwa da Muta’ne Sun Kama Mutane Masu Yawa an Kasa Kar’bar Su.

Allah Sarki Yau Sama’da Kwana 120 Suna Hannun Masu Garkuwa da Muta’ne amma Kuma Har’ Yanzu An Kasa Karbo Su Kuma Babu Shakka Suna Shan Wahala a Wajen Su.

Saboda Yanzu Haka Sun Saki Wani Bidiyo Yadda Suke Dukan Alumma Innalillahi” Wai Dan Allah Me Shugaban nin mu Suke Nufi Ne Ya’kama ta Su Tai Maki Bayin Allah Nan.

Allah Sarki Wannan Video Yayi Muni Wallahi amma Bari Musa Muku Bidiyon Domin Ku Kallah Sannan Ku Tabbatar da Abunda Muka Zo Muku Dashi.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Masu Garkuwa Suka Kama Mutane Masu Tarun Yawan Gaske Allah Yashiga Lamarin.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na” ArewaDrop.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button