Kannywood

Allah Sarki Hadiza Gabon ? Yadda Take Kuka Tana Allah Ya’isa Bayan Kama Fasinjoji a…

Zazzafan Martini Jaruma Hadiza Gabon’ Akan Rashin Tsoron da Ake Fama’da Shi a Arewacin Nigeria Subhanallah Cikin Fushi Tayi Magana.

Jaruma Hadiza Gabon’ Tayiwa Shugaban Nin Kasar Nan Allah Ya’ Isa Inda Tayi’ Zazzafan Martini Akan Abunda Ke Faruwa da Fasinjojin Jirgin Kasan da Yan Bindiga Suka Kama.

Babu Shakka Shugaban Nin Kasar Nan Sun Zuba Ido Ne Kawai Sun’ki Yin Komai Domin Kuwa Yanzu Mutanen Nan Sun kai Kwana’ 122 a Wajen Su Kuma Suna Gana Masu Azaba.

Kalaman da Suka Fito Daga Wajen Jaruma Hadiza Gabon’Shine Kamar Haka” Innalillahi Wainna Ilaihi rajiun Sannan Takara da Fadin Allah ya’isa.

Tayi Allah Ya’isa Ga Du Wani Wanda Yake Da Damar Kawo Karshen Rashin tsaro a Arewacin Nigeria Amma Kuma Yaki Sannan Ta’ Kara da Fadin Allah Ya’yi Masa Abunda Yayi Manah.

Wannan Kenan Sune Zafafan Kalaman da suka Fito Daga Bakin Jarumar Kannywood Hadiza Gabon.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Na Musamman Gidan Labarai Na” edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button