Kungiyar Kwallon Kafa ta Real Madrid Zata Buga Wasan ta a…

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid za ta buga wasan sada zumunta har guda uku a kasar Amurka, domin shirin tunkarar kakar tamaula ta bana da za a fara cikin watan Agustan shekarar nan.
kungiyar ta Real Madrid za ta yi wasannin ne a birnin Las Vegas da San Francisco da kuma Los Angeles duk a kasar ta Amurka.
Kungiyar da Carlo Ancelotti ke jan ragama za ta fafata da Barcelona a Las Vegas da Club America a San Francisco da kuma Juventus a Los Angeles.
Masu tsaron baya: dan wasa Carvajal da kuma Militao da dan wasa Alaba da Vallejo da Nacho da Rudiger, da Mendy da Odriozola sai dan wasa TobÃas.
Masu wasa daga tsakiya: Kroos da dan wasa Modric da Casemiro da Valverde da Lucas V. da Tchouameni da Ceballos sai kuma dan wasa Camavinga.
Masu cin kwallo:Â Hazard da Benzema da Asensio da Vini Jr. da Rodrygo da Mariano da kuma Latasa.
Muna Godiya Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com