Kannywood

Bilkeesu Shema Tana Cikin Wani Hali Anyi Mata’ Babban Rashi a…

Allahu Akbar Bulkisu Shema Jarumar Kannywood Tana Cikin Kunci da Tashin Haankali Na Rashin Babbar Kawar ta datayi.

Jaruma Bulkisu Shema Tasaka Hoton Yar Uwar ta Wadda Allah Yayiwa Rasuwa Kuma Sun Shaku da Juna Wannan Dalilin Ne Yasa.

Bulkisu Shema Ta Sanya Hoton Kawar Ta Kuma Yar Uwar ta Da Allah Yayiwa Rasuwa Cikin Tashin Hankali Inda Take Mata Addu’ar Allah Uban’giji Subuhanahu Wata Ala Yajikan ta da Rahama.

Allah Sarki Bulkisu Shema nataya ki jaje Allah Kuma Yajikan Kawar ki Yasa ta Huta Dan Arzikin Manzon Allah S, a, W.

Mun Gode Daziyarar Wannan Gidan Mai Albar’ka – Kuci gabada Kasancewa Damu A Wannan Gida Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button