Kannywood

Toffa Yanzu An Kara Zaman Kotu da Abdul malik a…

An Samu Nasarar Zaman Kotu da Wanda Yakashe Hanifa Karamar Yarinya Mai Shekaru Biyar a duniya.

Wannan Makashin dai Yayi Babbar Asara Matuka Saka Makon Yadda Yasamu La’Anta Daga Bakin Mutane Masu Matukar Yawa.

Inda Jama’a Dadama Suke Toffa Albar’kacin Bakin Su Kuma Wasu Suke Cewar A Kashe Sa Amma Kuma Wasu Suna Fadin Abar Sa.

Tabbas Mai Girma Gwamnan Kano Yayi Alkairin Saka Hannu Akan Takar”dar Kashe Wannan Mutun Wanda Yayi Silar Mutuwar Karamar Yarinya Mai Shekaru Biyar Wato Hanifa.

Bayan Shiga Kotu Ne Sai Aka Daga Karar Aka Kaita Zuwa Sati Guda Yanzu dai Ankusa Cin Sati Guda Wanda Kuma Daga Nan Ne Ake Tuna’nin Kotu Zata Yanke Hukun Cin da Yadace da Wannan Makashin.

Mun Gode Sosai da Ziyarar Wannan Gida Mai Albar’ka Na” Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button