Kannywood
Toffa Wata Sabuwa Musa Mai Sana’a Yanzu Ya Tonawa Jarumai Asiri

Tir’kashi Ana Wata Ga Wata Ta Bullo Kai Yanzu – Musa Mai Sana’a Jarumin Kannywood Yakara Bayya Na Wasu Abu buwa Masu Amfani Gameda Jaruman Kannywood.
Tabbas Musa Mai Sana’a Ya bayya Halin da Yan Kannywood Suke Ciki Musan’man Ma Yan Matan Cikin su.
Da Kuma Yadda Kudi ke Rudar da Wasu daga Ciki San’Nan Yarufe Masu Idanun Su Wannan Kenan Shine Abun da Yake Faruwa a Kannywood.
Muna Rokon Allah Uban’giji- Subuhanahu Wata Ala Yakawo Masu Dauki Kuma ya Shir’ya Su Dan Arzikin Manzon Allah.
Muma Godiya Sosai Abokai da Kasancewa Damu dakuke Masoya A Wannan Gida Mai Albar’ka Na” Edunoz.Com.