Kannywood

Wankan Sallar Jarumi Ali Nuhu Tareda Iya’lin Sa Sun’ Gir’giza Jarumai Yanzu…

Kwalliyar Sallar Jarumi Ali Nuhu Tareda Iya’lin Sa Yanzu Sarki Ali Nuhu Yasaki Wasu Zafafan Hotunan Su Na Shagalin Bikin Babbar Sallah.

Toffa Wankan Babbar Sallar Jarumi Ali Nuhu Tareda Iya’lin Sa Sun Gir’giza Jarumai Duba’ da Ganin Yadda Sukai Matukar Kyau Na Gaske.

Ali Nuhu Tareda Iya’lin Sa Sun Saki Wasu Sababbin Hotunan Su Na Shagalin Bikin Babbar Sallah Inda Suka Taya Dukanin Wani Musulmi Dake Fadin Duniyya Sukai Masa Barka da Sallah.

Tabbas Ali Nuhu Tareda Dan Sa Wato Ahmad Ali Nuhu Sunyi Matukar Kyau Sosai Saboda” Yadda Sukasa Kaya Iri Daya Sannan Kuma Sukayi Hoto Tareda Juna.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu akan Kwalliyar Babbar Sallah da Jarumi Ali Nuhu Yayi Tareda Iya’lan Sa A Wannan Lokaci Na Shagalin Bikin Babbar Sallah.

Muna Godiya Sosai da Sosai Masoya da Kasan Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button