Kannywood

Masha Allah Kalli Wankan Sallar Nura M Inuwa Tare’da Iya’lan Sa Yanzu A…

Nura M Inuwa Tare’da Iya’lan Sa wato’ Yarinyar Sa Da Kuma Matar Sa Suna Taya Dukanin Ilahirin Musuman Duniyya Barka da Sallah.

Jarumi Kuma Mawaki Wato” Nura M Inuwa Yanzu Yasaki Wasu Zafafan Hotunan Sa Tareda Yarin’yar Sa Wato Ya’yan Sa Mata’ Guda Biyu Inda Yake Taya Musulmai Dake Fadin Duniyya Murna da Wannan Babbar Sallah da Aka’yi.

Mawaki Nura M Inuwa Yana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai Kuma Babban Mawaki a Wannan Masana’anta Ta Kannywood Inda Yake Bayar da Gudun Mawa Shi’ma a Wannan Masana’anta.

Babu Shakka Nura M Inuwa Yazamo Babban Tauraro Wanda Ke Haska’wa Kuma Jarumin Mawaki Yanzu Haka Dai Mawaki Nura M Inuwa Ya Gudanar da Shagalin Bikin Babbar Sallar Sa Cikin Koshin Lafiya.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu akan Kwalliyar Babbar Sallah Daga Cikin Gidan Mawaki Nura M Inuwa Tare’da Iya’lan Sa.

Muna Godiya Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button