Kannywood

Kwalliyar Sallar Ango Lilin Baba Da Amaryar Sa Ummi Rahab Yanzu A…

Kwalliyar Sallar Ango Lilin Baba Tareda Amaryar Sa Ummi Rahab Sunyi Matukar Kyau Kuma Sun Burge Tarun Masoyan Su Dake Fadin Duniyya.

Ummi Rahab Tareda Mijin ta Lilin Baba” Sun Saki Wasu Zafafan Hotunan Su Na Shagalin Bikin Babbar Sallah Inda Sukayi Hotunan Su Cikin Nishadi.

Babu Shakka Ummi Rahab Taji’ Dadin Sakin Wannan Hotuna Nasu Domin Kuwa ta Yiwa I lahirin Musulmin Dake Fadin Duniyya Murna Na Wannan Babbar Sallah da Muke’Ciki.

Wannan Shine Bayanin Mu A game’da Abunda Jaruma Ummi Rahab Tayi a’kan Sakin Wasu Zafafan Hotunan ta Tareda Abokin Rayuwar Ta Wato Jarumi Lilin Baba.

Bayan Gama’ Auren Ummi Rahab da Lilin Baba Dai Yanzu Haka Suna Tare’ Kuma Gida Daya Inda Lilin Baba Ke Baiwa Amaryar Sa Ummi Rahab Kulawa Ta Musamman.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu akan Kwalliyar Babbar Sallah da Ummi Rahab Tayi Tareda Angon ta Lilin Baba Na Babbar Sallah.

Muna Godiya Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na” ArewaDrop.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button