World News

Rahama Sadau Ta Gir’giza Jarumai! Fitowar Ta A Wani Film Na India

Rahama Sadau Jarumar Kannywood Ta Fito’ A Wani Babban Film A Kasar India Inda Ta’ajiye Babban Tarishi a Masana’antar Kannywood.

Babu Shakka Ganin Jaruma Rahama Sadau A Wannan Babban Shirin Film Na Kasar India Tabbas Jama’a Sunji Dadi Musamman Ma Masoyan Ta.

Jaruma Rahama Sadau Ita’ce Jaruma Ta Farko a Kaf Masana’antar Kannywood data’Ajiye Babban Tarihi na Fitowa a Kasar India Na Wani Film Babban.

Tabbas Jaruma Rahama Sadau Tazamo Babbar Tau’raruwa A Wannan Kasar Ta Nigeria Kuma A Bangaren India Film Gaskiya Zamu’Ce Wa Jaruma Rahama Sadau Congratulations.

Wannan Shine Bayanin Mu a Gameda Ganin Jaruma Rahama Sadau a Wani Babban Film a kasar India da Kuma Irin Babban Tarihi a Masana’antar Kannywood.

Muna Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button