Kannywood

Masha Allah Wankan Sallar Jarumi Naziru Sarkin Waka Ya Gir’giza J…

Toffa Cikin Salo Mawaki Naziru Sarkin Waka Yayi Wani Zafafan Wankan Babbar Salla Tareda Ya’yan Sa Wato Iya’lan Sa Babu Shakka Wankan Jarumi Naziru Sarkin Waka Yayi Kyau.

Wani Wankan Sallah da Mawaki Naziru Sarkin Waka Yayi Lokacin Bikin Babbar Sallah Inda Yayi Wankan Jallabiyya Tareda Yaron Sa Kuma Suka Sa Rawani Akan Su.

Naziru Sarkin Waka Yasaki Wasu Zafafan Hotunan Sa Tareda Dan’sa Na Wankan Babbar Sallah Inda Yasha Wata Sabuwar Jallabiyya Tareda Yaron Sa.

Sunyi Wannan Hoton Ne a Wani Babban Masallaci a Jahar Kano Inda Hakan Yayi Matukar Burge Jama’a da Kuma Masoyan Sa Hakan Yasa Suke Tunanin Naziru Sarkin Waka Yayi Wanka Sai Kace Bala’rabe.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu akan Wankan Babbar Salla Da Mawaki Naziru Sarkin Waka Yayi Tareda Iya’lan Sa A Yau Asabar.

Muna Godiya Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button