Labaran Hausa

Toffa Kalli Abunda Jaruma Rahama Sadau Tayi a Kasar Waje

Qalu Innalillahi Wani Gajeren Videon Jarumar Kannywood Rahama Sadau Yana Shirin Barin Baya da Kura Kalli Irin Shigar da Jarumar Takoma Babu Kunya.

Tabbas Lamarin Jaruma Rahama Sadau Abun’fa Yazama Sai Addua Saboda Abu’buwan da take Aikata Wa Sun Zama Sai dai A kalle Ta.

Sakama kon Wasu Zazzafan Videos Da Kuma Hotuna Abun’ Sai Addua Domin Kuwa Tasaki Wani Hoto Wanda Zaku’ga Harda Sarka Akafar ta Kuma Takara Sakin Wani Gajeren Hoton Videon ta.

Rungume da Wani Kato da Sunan Film Abun dai Sai Addua Kan Saboda Irin Haka Bai Dace Ba Bashida Amfani.

Abun Mamaki dai Baya Karewa a Wannan Duniya Yanzu Muka Samu Wani Hotunan Jaruma Rahama Sadau Ita da Wani katon Mutun Rungume da Juna Babu Kunya Tabbas Abunda Jaruma Rahama Sadau Keyi Yayi Yawa.

Wannan Shine Cikakken Rahoton Mu Akan Wani Hoton Jaruma Rahama Sadau Tareda Wani Katon Mutun da Sukayi Hoto Tare.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Na Musan’man Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button