Football News

Naziru Sarkin Waka Ya Buga Wasan Football a Wani Babban Team

Naziru Sarkin Waka Yazama Dan Wasan Football Na Kwallon Kafa Domin Kuwa Shine Jarumi Na Farko Kuma Duda Yana da Manyan Shekaru har Yanzu Yana Wasan Football.

Mawaki Naziru Sarkin Waka Yasaki Wani Bidiyon Sa a Shafin Sa Na Instagram Inda Yake Bayyana Cewa Har Yanzu Bai’ Manta Yadda ake Wasan Football ba.

Babu Shakka Mawaki Naziru Sarkin Waka Yana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai A Wannan Masana’anta Ta Kannywood Kuma Babban Mawaki Da Duniya Kejin Wakokin Sa.

Yanzu Haka Wannan Mawaki Mai Suna Naziru Sarkin Waka Muna Tafeda Wani Gajeren Bidiyon Sa Wanda Yasa Shi a Shafin Sa Na Yanar Gizo don Haka Zamusa Muku Link din Wannan Bidiyo Domin ku kalla.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Komawar Naziru Sarkin Waka Har’kar Wasan Football.

Muna Godiya Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button