Labaran Duniya

Domin Sanin Matukar Amfanin ayaba Kalli Video

Matukar Anfanin Ayaba da Kuma Sirrikan dake Jikin Ta ga Ma’aura ta Domin Samun Hakan Kasance Damu a Wannan Rahoton Domin Jin Komai.

Ayaba Nada Matukar Amfani Ga Kowanna Dan Adam Musan’man ma Ga Ma’aura ta Saboda Ayaba Nadaya Daga Cikin Abu Buwan dake karawa Mutun Ni’ima Idan Ke Mace Ce Babu Shakka Zaki Kara Burge Mai Gida Idan har kina da ita.

San’Nan Zamu Dan Fada Muku Wasu daga Sirri Kan ta Amma in Kuna Son Jin Tarun Amfanin ta ga Lafiyar Mutun Toh Ka Kalli Videon da Ke Kasan Wannan Rahoto Namu Akan Ayaba.

Ayaba Tana Baiwa Ma’aura ta Suji Karfi a Jikin su Yayin Saduwa Wato Zata Kara Muku Kuzari.

Wannan Kadan Kenan Daga aikin da Ayaba take dashi Masoya Masu Sauraron Mu Ku Kasance da Wannan Gida Mai Albar’ka.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton mu Akan Amfanin ta da Kuma Lokacin Samun ta.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Na Musan’man Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button