Football News

Aminu S Bono Yabada Babban Wasan Football a Bikin Lilin Baba

Ashe Daman A Bikin Lilin Baba da Ummi Rahab Aminu S Bono Ya Hada Babban Wasan Football Inda Kuma akayi Wannan Wasa Domin Farin Ciki.

Aminu S Bono Ya Hada Wannan Babban Wasan Ne Domin Taya Ango Lilin Baba Da Amaryar Sa Ummi Rahab Murnar Zama Ango da Amarya.

Masha Anyi Wannan Wasa Lafiya Kuma an Tashi Lafiya Babu Shakka Aminu S Bono Yana Daya Daga Cikin Manyan Yan Wasan Football Na Kwallon Kafa.

Wasan Football Da Aka’yi Lokacin Bikin Lilin Baba Da Amaryar Sa Ummi Rahab Tabbas Jama’a Sunji Dadin Wannan Wasan.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu akan Babban Wasan Football da Aminu S Bono Ya Hada A Lokacin Bikin Lilin Baba Da Ummi Rahab.

Muna Masu Godiya Ga Masoyan Mu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button