Kannywood

Allah Sarki’ Maman Dan Allo Jarumin Kannywood Ta Rasu a…

Dan Allo Jarumin Kannywood Yana Cikin Wani bakin Ciki saka Makon Rashin Mahaifiyar Sa da Yayi.

Allah Yayiwa Mahaifiyar Dan Allo Jarumin film din na ladidi Rasuwa Allah yakarbi Rayuwar ta ne da daddare.

Inda Aka Sanar da Yan uwa da Abokan Arziki Domin Zuwa Wajen jana’izarta Dan Allo Yana Daya Daga Cikin wa Yanda suka Kai Mahaifiyar Sa har makwancin ta Wato makabar’ta.

Jaruman Kannywood dadama sun yiwa Dan Allo ta’aziya akan Rashin Mahaifiyar Sa dayayi.

Allah Yajikan ta da Rahama San’Nan Yasa tahuta Allah Yasa aljanna ce makomar ta Wannan ita’ce addu’ar da take bukata Wannan Shine Cikakken Rahoton Mu Gameda rasuwar Mahaifiyar dan allo.

Allah Sarki Muna Masu Yiwa Maman Jarumin Kannywood Dan Allo Addu’a Akan Allah Yajikan Mahaifiyar Tasa Yasa Ta Huta.

Wannan Shine Cikakken Rahoton Mu Akan Rasuwar Mahaifiyar Jarumin Kannywood Wanda Kukafi Sani da Dan Allo.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Da Kawo wa Wannan Gida Mai Albar’ka Ziyara Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button