Yadda Jaruma Jamila Na’Gudu Ta Mika Sakon Godiyar ta Zuwa’ga Dangin Nura Mustafa Waye

Jarumar Kannywood Jamila Na’ gudu Ta Mika Ta’aziyar ta Zuwa’ga Dangin Nura Mustafa Waye Bayan Rasuwar Sa Allah Yajikan sa.
Jarumar Kannywood Jamila Na’ Gudu Babu Shakka Taji Wannan Babban Rashi da Akai A Masana’antar Kannywood Na Babban Darecta Nura Mustafa Waye.
Babu Shakka Babu Mutumin daya Yiwa Wannan Bawan Allah Wata Mun’munar Sheda Toh Muna Masu Yi Masa Fatan Allah Yajikan Sa Kuma Allah Yasa Aljanna Ce Makomar Sa.
Babu Shakka Jarumar Kannywood Jamila Na’ Gudu Tana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai da Suke Taka Muhinmiyar Rawar Gani a Wannan Lokaci.
Sannan Kuma Jamila’ Nagudu Ta mika Sakon Ta’aziyar Ta Zuwa’ga Yan Uwan Nura Mustafa Waye da Kuma Iyayen Sa da Iyalan Sa Akan Allah Uban’giji Yajikan sa da Rahama.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton a Akan Ta’aziyar da Jaruma Jamila Na’ Gudu Tayi Zuwa’ga Yan Uwan Nura Mustafa Waye.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na” Edunoz.Com.