Football News

Shin’ Mene Gaskiya Akan Tashin Ronaldo Zuwa Team din Chelsea..

Babban Dan Wasan da Duniya Keji dashi Wato Ronaldo Yanzu Haka Ya Koma Kungiyar Manchester United Bayan Barin sa Daga Juventus.

Babban Dan Wasan Kwallon Kafa Mai Suna Ronaldo Yana Daya Daga Cikin Manyan Yan Wasan Football da Suke Taka Muhinmiyar Rawar Gani a Fadin Duniyya Yanzu Haka Yana Shirin Komawa Wani Team Bayan Zuwan Sa Manchester United Duda Bai’ Jima da Komawa ba.

Tabbas Ronaldo Yana Daya Daga Cikin Manyan Yan Wasan Football da Suke Cikin Wannan Kungiya ta Juventus amma Yanzu Kuma Yana Shirin Komawa Bacerlona ko Kuma Asinal.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu akan Komawar Ronaldo Zuwa Wasu Kana’nan Team Bayan Barin sa Daga Juventus.

Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Domin Samun Labarai Masu Inganci Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button